IQNA - An sanar da yin rijistar gasar kur'ani mai tsarki ta Sheikha Hind Bint Maktoum Dubai karo na 25. Wannan gasa ta ƴan ƙasa ne da mazauna ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3492057 Ranar Watsawa : 2024/10/19
Tehran (IQNA) an bude makarantu da cibiyoyin kur’ani mai tsarki guda dubu 20 a cikin kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3485527 Ranar Watsawa : 2021/01/05